Acts 9:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus ya zauna a Yoffa na ɗan lokaci tare da wani mai aikin fatu mai suna Siman.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِتْرُسْ يَذَوْنَ ݣُونَكِے دَيَوَ أَ يُواْڢَّ، أَغِدَنْ وَنِ مَيْ عَيْكِنْ ڢَتُنْ دَبُّواْبِے، سُونَنْسَ سِيمَنْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ya zauna kwanaki da yawa a Yafa a gidan wani majemi mai suna Saminu.