Acts 9:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke tafiya tare da Shawulu suka rasa bakin magana; sun ji muryar amma ba su ga kowa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُواْكَنْ تَڢِيَرْسَ كُوَ سُكَ كَاسَ مَغَنَ، سُنَجِنْ مُرْيَ، عَمَّا بَسُغَ كُواْوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokan tafiyarsa kuwa suka rasa bakin magana, suna jin muryar, amma ba su ga kowa ba.