Amos 1:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, โSaboda zunubai uku na Ammon, har guda huษu ma, ba zan fasa hukunta shi ba. Don ya tsaga cikin matan Gileyad masu juna biyu don kawai yฤ ฦwace ฦasar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซู
ูุชูููููฐูู ุงููู
ูููุงูู ุณููููู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซูุ ุณฺูููงูุงุฑู ุฐููููุจู ุนููููู ุฐููููุจูุ ุจูุฐููู ุฏููููู ุญูููููุชูุณูุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููู ฺฺููููฐุบู ู
ูุงุชูุง ู
ูุงุณูุซููู ุนููููููููู ุบูููููฐููุฏูุ ุฏููุงูู
ููู ุณฺูงูุงุฑู ุงููููุงููุฑู ฺงูุณูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โMutanen Ammon sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don haษamarsu ta ฦasa, Suka tsaga mata masu ciki a Gileyad.