Amos 1:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โ Ubangiji ya yi ruri daga Sihiyona ya kuma yi tsawa daga Urushalima; wuraren kiwo duk sun bushe, dutsen Karmel kuma ya yi yaushi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุงุณู ููุซูููฐุ ยซุฏูุบู ุณููููููุงูููุ ููููููููฐูู ูููู ุฑููุฑูุ ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ู
ูุฑูููุฑูุณู ุชููููููู ฺูุงููุ ฺขูููููููฐูู ุซูููููุฑู ู
ูุงุณู ูููููุงู ุณููู ุจููุดูููฐุ ูููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ููุฑูู
ูููฐูู ููู
ู ููุจููุดูููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amos ya ce, โUbangiji zai yi ruri daga Sihiyona, Muryarsa za ta yi tsawa daga Urushalima. Da jin wannan, sai wuraren kiwo za su bushe, ฦwanฦolin Dutsen Karmel, da yake kore zai yi yaushi.โ