Amos 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, โSaboda zunubai uku na Damaskus, har guda huษu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Domin sun ci zalunci Gileyad zalunci mai tsanani,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซู
ูุชูููููฐูู ุฏูู
ูุดฺูงู ุณููููู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซูุ ุณฺูููงูุงุฑู ุฐููููุจู ุนููููู ุฐููููุจูุ ุจูุฐููู ุฏููููู ุญูููููุชูุณูุจูุ ุบูู
ูุง ุณูููุจูุบู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููููฐููุฏู ุฏู ุณูููุฏููู ฺงูุฑฺูขูููฐ ููู
ูุฑู ุณูู ุญฺููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โMutanen Dimashฦu sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun zalunci mutanen Gileyad da zalunci mai tsanani.