Amos 2:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, โSaboda zunubai uku na Mowab, har guda huษu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Gama ya ฦone ฦasusuwan sarkin Edom suka zama sai ka ce toka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุณููููู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซูุ ุณฺูููงูุงุฑู ุฐููููุจู ุนููููู ุฐููููุจูุ ุจูุฐููู ุฏููููู ุญูููููุชูุณู ุจูุ ุบูู
ูุง ุณููู ฺงููุงูููููฐ ฺงูุณูุณููููู ุณูุฑููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุณููู ู
ูููุฏูุณูู ุชููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โMutanen Mowab sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun ฦone ฦasusuwan Sarkin Edom Don su yi toka da su.