Amos 2:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka, yanzu zan murƙushe ku kamar yadda amalanke yakan murƙushe sa’ad da aka yi masa labtun hatsi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ ڢَا، ذَنْ دَنّٜىٰكُ ڧَسَا أَ عِنْدَ كُكٜىٰ، كَمَرْ يَدَّ يَوَنْ كَايَ يَكَنْ دَنّٜىٰ جَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan danƙare ku a inda kuke Kamar yadda ake danƙare amalanke da kayan tsaba.