Amos 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan baka ba za su iya dāgewa ba, masu saurin gudu ba za su tsira ba mahayin dawakai kuma ba zai tsere da ransa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ بَكَ بَذَيْ عِيَ ڟَيَاوَا يَيِ يَاڧِبَ، سُواْجَ مَيْ عِيَ غُدُ بَذَيْ ڟِيرَبَ، مَيْ هَوَنْ دُواْكِ مَا بَذَيْ كُٻُتَرْ دَكَنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Yan baka ba za su iya ɗagewa ba. Masu saurin gudu ba za su tsira ba. Mahayan dawakai kuma ba za su tsere da rayukansu ba.