Amos 2:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, โSaboda zunubai uku na Yahuda, har guda huษu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Gama sun ฦi bin dokar Ubangiji ba su kuma yi biyayya da ฦaโidodinsa ba, domin allolin ฦarya sun ruษe su, allolin da kakanninsu suka bauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุณููููู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซูุ ุณฺูููงูุงุฑู ุฐููููุจู ุนููููู ุฐููููุจูุ ุจูุฐููู ุฏููููู ุญูููููุชูุณูุจูุ ุบูู
ูุง ุณููู ุฑูููฐูู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุจูุณู ููููุงููููฐ ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณูุจูุ ุงููููููุงูููููุณู ฺููงูุถูููุง ุณููู ุฑููุทูููฐุณูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณููู ุฑููุทู ููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โMutanen Yahuza sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun raina koyarwata sun ฦi bin umarnaina. Allolinsu na ฦarya waษanda kakanninsu suka bauta wa, Sun sa su su ratse daga hanya.