Amos 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ji wannan maganar da Ubangiji ya yi game da ku, ya ku jamaโar Israโila, a kan dukan iyalin da na fitar daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููู ููุทููู ููููฐ ุนููููููู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ููููุฐู ููููุณู ูููููููฐ ููุฌู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila, ku kasa kunne ga wannan saฦo da Ubangiji ya aiko muku, ya ce, โNa fitar da iyalanku duka daga Masar.