Amos 3:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, “Kamar yadda makiyayi yakan ceci daga bakin zaki ƙasusuwa ƙafafu biyu kawai ko kunne ɗaya, haka za a ceci Isra’ilawa, masu zama a Samariya da kan gado kawai da kuma a ɗan ƙyalle a kan dogayen kujerunsu. ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، «كَمَرْ يَدَّ مَكِيَايِ يَكَنْ كُٻُتَرْدَ ڧَڢَاڢُ بِيُ كُواْ كُنّٜىٰ طَيَ نَتُنْكِيَ دَغَ بَاكِنْ ذَاكِ، حَكَ ذَاعَ كُٻُتَرْ دَ ڧَڢَاڢُ بِيُ نَغَدُواْ كُواْ سَاشٜىٰنْ كُجٜىٰرَ نَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ مَاسُ جِنْ دَاطِے أَ سَمَرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Kamar yadda makiyayi yakan ceci ƙafafu biyu Ko kunne ɗaya na tunkiya daga bakin zaki, Haka nan kuma kima daga cikin mutanen Samariya Waɗanda suke zaman jin daɗi za su tsira.