Amos 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan aka busa ฦaho a ciki birni mutane ba sa yin rawar jiki? Saโad da balaโi ya auko wa birni, ba Ubangiji ne ya sa a kawo shi ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ูููุฑู ฺงููููุงูู ููุงฺงู ุนูุจูุฑููู ุญููู ููููููููููฐุ ุงููููุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุฑููููู ุณููู ฺขูุฑูุบูุชูุ ุฐูุงุนู ุบู ู
ูุณฺููขู ุนูุจูุฑููู ุญููู ููููููููููฐุ ุงููููุ ุณููู ุฏู ุญูููููู ููููููููฐูู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai yiwu mutane su rasa firgita, Idan aka busa ฦahon yaฦi a birni? Zai yiwu wata babbar masifa ta auko wa birni Ba da yardar Ubangiji ba?