Amos 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Mai Iko Duka ya rantse da tsarkinsa. “Tabbatacce lokaci yana zuwa da za a jawo ku da ƙugiyoyi, na ƙarshenku za a kama da ƙugiyar kifi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ يَيِ ضَنْڟُوَا دَ ڟَرْكِنْسَ ثٜىٰوَ «حَڧِيڧَ ݣُونَكِے سُنَ ذُوَا مُكُ، دَ ذَاعَ ݣُوشٜىٰكُ بَوْتَادَ ڧُوغِيُواْيِ، كُواْوَثٜىٰ طَيَرْكُ دَ ڧُوغِيَ ذَاعَ جَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake Ubangiji Mai Tsarki ne Ya riga ya yi alkawari, Ya ce, “Hakika kwanaki za su zo Da za a jawo ku da ƙugiyoyi, Kowannenku zai zama kamar kifi a ƙugiya.