Amos 4:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suna tangaɗi daga gari zuwa gari suna neman ruwa amma ba su sami isashen ruwan sha ba, duk da haka ba ku juyo gare ni ba,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ سُكَنْيِ يَٰوُاْ غَرِ غَرِ دُواْمِنْ نٜىٰمَنْ ضُوَ، عَمَّا بَسُ كُواْ سَامِ ضُوً دَ ذَيْ إِشٜىٰسُبَ، دُكْدَهَكَ، بَكُ جُويَا وُرِينَبَ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙishirwa ta sa jama'a su tafke har birane biyu ko uku Suka tafi neman ruwa a birnin da suke maƙwabtaka da shi, A nan ma ba su sami isasshen ruwan sha ba, Duk da haka ba ku komo wurina ba.