Amos 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi nagarta, ba mugunta ba; don ku rayu saโan nan Ubangiji Allah Maษaukaki zai kasance da ku, kamar yadda kuka ce zai yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐู
ู ูููู ุงููุจูููููุฑูููุ ุจูู
ูุบูููุชูุงุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฑูุงููุ ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููุณูููุซูููฐ ุฏููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููููู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi ฦoฦari, ku yi nagarta, ba mugunta ba, Domin ku tsira. Sa'an nan ne Ubangiji Allah Maษaukaki Zai kasance tare da ku sosai, Kamar yadda kuka ษauka!