Amos 5:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji, Ubangiji Allah Maษ—aukaki yana cewa, โ€œZa a yi kururuwa a dukan tituna a kuma yi kuka don azaba a dukan wuraren da jamaโ€™a sukan taru. Za a yi kira ga manoma su yi kuka masu makoki kuma su yi kuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุงุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุŒ ยซุฐูŽุงุนูŽูŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุนูŽุชููŠุชูู†ูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุฌู ูƒููˆูƒูŽู†ู’ ุนูŽุฐูŽุงุจูŽ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ูŽูŠูœู‰ูฐ ู†ูŽุซููƒูู†ู’ ุบูŽุฑูุž ุฐูŽุงุนูŽูƒูุฑูŽุง ู…ูŽู†ููˆุงู’ู…ูŽ ุณูุฐููˆุงู’ ุณููŠู ูƒููˆูƒูŽุงุŒ ู…ูŽุงุณู ุนููŠูŽ ูƒููˆูƒูŽุง ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุณูุฐููˆุงู’ ุณููŠูุชูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ubangiji Allah Mai Runduna ya ce, โ€œZa a yi kuka, a yi kururuwa a titunan birninku saboda azaba. Daga ฦ™auyuka za a kirawo mutane Su zo su yi makokin. Waษ—anda suka mutu, tare da masu makoki da aka ijarar da su.