Amos 5:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaitonku masu son ganin ranar Ubangiji! Don me kuke son ganin ranar Ubangiji? Za a duhunta ranan nan, ba haske ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงููููุ ููู ุฏู ููููููฐ ู
ูุฑูู
ูุฑููู ุฑูุงููุฑู ููููููููฐูู! ู
ูููฐ ุฑูุงููุฑู ููููููููฐูู ุฐูุงุชู ุงููู
ฺูขูุงููููฐููุ ุงููููุ ุฑูุงููุฑู ุฏูููุซูููฐุ ุจู ุฑูุงููุฑู ุญูุตูููููฐุจู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taku ta ฦare, ku da kuke marmarin zuwan ranan nan ta Ubangiji! Wane amfani wannan rana za ta yi muku? Rana ta baฦin ciki ce, Ba ta murna ba.