Amos 5:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku zama kamar mutanen da suka guje wa zaki sai suka fฤษ—a a hannun beyar, ko kuma kamar wanda ya shiga gida ya dฤfa hannu a bango sai maciji ya sare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒููปูุซูœู‰ูฐ ูˆูŽุฐูŽุงูƒูุŒ ูŠูŽฺขูŽุงุทูŽูˆูŽ ู…ููˆุบููˆูŽุฑู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุจูœู‰ูฐูŠูŽุฑู’ุž ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูุบูŽ ุบูุฏูŽุงุŒ ูŠูŽุณูŽุง ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽ ุนูŽุจูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูŽุซููŠุฌู ูŠูŽุณูŽุงุฑูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai zama kamar wanda ya tsere wa zaki Ya fฤษ—a a bakin beyar! Ko kuwa kamar wanda ya komo gida, Ya dฤfa bango, maciji ya sare shi.