Amos 5:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na ƙi, ina kuma ƙyamar bukukkuwanku na addini; ba na son ganin tarurrukanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «نَڧِ بُكُكُوَنْكُ نَأَدِّينِ إِنَ مَا ڨَمَرْ مُهِمَّنْ تَارُوانْكُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Na ƙi bukukuwanku na addini. Ina ƙyamarsu!