Amos 5:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tashi daga nan da surutan waƙoƙinku! Ba zan saurari kaɗe-kaɗe da bushe bushenku ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَوَرْ مِنِ دَ ڧَارَرْكُ تَوَاڧُواْڧِ، بَذَنْ سَوْرَرِ كِطِنْ مُواْلَيٜىٰنْكُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi shiru da yawan hargowar waƙoƙinku. Ba na so in saurari kaɗe-kaɗenku da bushe-bushenku.