Amos 5:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun ɗaga masujadar sarkinku, siffofin gumakanku, tauraron allahnku, wanda kuka yi wa kanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُكَ طَوْكِ صِڢُّواْڢِنْ غُمَكَنْكُ وَطَنْدَ كُكَيِ وَكَنْكُ، وَتُواْ سِكُّتْ غُنْكِنْكُ دَ كُكٜىٰكِرَا سَرْكِے، دَ كَيْوَنْ غُنْكِنْكُ مَيْ صِڢَّرْ تَوْرَرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk da haka, kuka ɗauki siffofin gumakanku na taurari, wato Sakkut da Kaiwan, waɗanda kuka yi wa kanku.