Amos 5:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ne masu mai da gaskiya ta koma ɗaci ku kuma zubar da adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكُ، كُو دَ كُكَ جُويَا شَرِيعَرْ غَسْكِيَ تَذَمَ دَ طَاثِ غَ تَلَكَاوَا، كُنَ دَنّٜىٰ أَدَلْثِے حَرْ ڧَسَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin tausayi ne ku da kuke ɓata shari'a, Kuna hana wa mutane hakkinsu.