Amos 6:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taku ta ฦare, ku da kuke zaman sakewa a Sihiyona, da ku waษanda kuke ji zama a Dutsen Samariya lafiya ne, ku manyan mutanen ฦasar da take sananniya, waษanda mutanen Israโila suke zuwa!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงููููุ ููู ุฏู ููููููฐูููู ุฐูู
ููููู ุงูู ุณูููููฐ ุซููููู ุณููููููุงูููุ ุฏู ููู ุฏู ููููููฐุฌู ูููู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุนูุชูุฏููู ุณูู
ูุฑูููุ ููู ุฏู ููููููฐ ู
ููููููู ู
ูุชูููููฐ ููุจูุจููุฑู ุงููููุนูู
ููุฑู ููููุ ููู ุฏู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุฐูููุง ููุฑููููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taku ta ฦare, ku da kuke zaman sakewa a Sihiyona, Da ku da kuke tsammani kuna zaman lafiya a Samariya, Ku da kuke manyan mutane Na wannan babbar al'umma ta Isra'ila, Waษanda jama'a suke zuwa a gare su neman taimako!