Amos 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna ฦoฦari ku kauce wa wannan muguwar rana kuna kuma jawo mulkin tashin hankali kusa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงููููุ ููู ุฏู ููููููฐ ฺงููุงฺูงูุฑู ููููููุซูููฐ ููุฑูุงููุฑู ู
ูุณฺููขูุฑู ููููุ ุนูู
ููุง ุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงููููููููููู ูููู ฺงูุงุฑู ูููฐููุงู ุฑูุงููุฑู ูููู ููุฑูููุณู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna ฦoฦari ku kauce wa wannan rana ta masifa, Amma ga shi, goyon bayan hargitsi kuke ta yi, Ta wurin ayyukanku.