Amos 6:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Mai Iko Duka da kansa ya rantse, Ubangiji Allah Maษaukaki ya furta, โIna ฦyamar girman kan Yaฦub, ba na kuma son kagarunsa; zan ba da birnin da duk abin da yake cikinta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุฏู ุณููููููุณู ููุฑฺููููููฐุ ุดู ููููููููฐูู ุงูููููู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููุซูููฐุ ยซุงูููู ฺจูู
ูุฑู ุบูุฑูู
ููููููู ููุธูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ฺููงู ููุฑูุงุฑูููฐูู ูปูููููุณูุ ุฐููู ุจูุงุฏู ุจูุฑููููู ุฏู ุฏููู ุงููุจููู ุฏูููููููฐ ุนูุซูููููุณู ุบู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kansa ne ya rantse. Ubangiji Allah Mai Runduna ya ce, โBa na son girmankai na jama'ar Isra'ila. Ba na son fฤdodinsu. Zan ba da birnin da dukan abin da yake cikinsa ga abokan gฤbansu.โ