Amos 7:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji yana shirya cincirindon fāri bayan da aka ƙarasa yankan rabon hatsin da yake na sarki, hatsi na biyu kuma yake tohuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ يَنُونَ مِنِ ثِكِنْ رُعُيَ؞ نَغَ يَنَ يِنْ ڢَارِ مَاسُيَوَنْ غَسْكٜىٰ بَايَنْدَ عَكَ يَنْكَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ دُواْمِنْ سَرْكِے دَيْدَيْ سَابُوَرْ ثِيَوَ تَنَ تُواْهُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, sai na ga ya yi cincirindon fara nan da nan bayan da aka ƙarasa yankan rabon ingiricin da yake na sarki, ciyawar kuma ta soma tohuwa.