Amos 7:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka cinye kome, sai na yi kira, na ce, “ Ubangiji Mai Iko Duka, ka gafarta! Ta yaya Yaƙub zai tsira? Ga shi ɗan ƙarami ne!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ رُعُيَرْ، نَغَ ڢَارِ سُنْثِنْيٜىٰ كُواْوَنٜىٰ طَنْيٜىٰنْ غَنْيٜىٰ عَڧَسَرْ، سَيْ نَثٜىٰ، «يَا عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ، إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، كَغَاڢَرْتَا وَجَمَعَرْكَ! يَيَ ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ ذَاسُ ڟِيرَا؟ غَا سُو كُوَ یَنْ كَطَنْ نٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wahayin, na ga fara ta cinye kowane ɗanyen ganye a ƙasar. Sai na ce, “Ka gafarta wa jama'arka, ya Ubangiji! Ƙaƙa za su tsira? Ga su 'yan kima ne, marasa ƙarfi.”