Amos 7:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na yi kira, na ce, “ Ubangiji Mai Iko Duka, ina roƙonka ka dakata! Ta yaya Yaƙub zai tsira? Ga shi ɗan ƙarami ne!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَثٜىٰ، «يَا عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، كَبَرِ! يَيَ ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ ذَاسُ ڟِيرَا؟ غَا سُو كُوَ یَنْ كَطَنّٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ce, “Ya Ubangiji, in nufinka ne ka bari! Ƙaƙa jama'arka za su tsira? Ga su 'yan kima ne, marasa ƙarfi.”