Amos 7:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya tambaye ni, โMe kake gani, Amos?โ Sai na amsa, โIgiyar gwada gini.โ Saโan nan Ubangiji ya ce, โDuba, zan sa igiyan nan a cikin mutanena Israโila; ba zan ฦara barinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ูููุ ยซุนูู
ููุงุณูุ ู
ูููฐููุบูููุยป ุณููู ููุงููู
ูุณู ยซุงููุบูููุฑู ฺ ููุฌููู ุบูููุยป ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐุ ยซุญฺูงฺููงู ุฏู ุงููุบูููุฑู ฺ ููุฌูููููู ุฐููู ููููู ููุฏูู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููู
ู ุฏู ุจูููโุบููุงูู ุฏู ุจููู ู
ฺููงูููฐ ุฏูููุฏูููุจูุ ุจูุฐููู ฺงูุงุฑู ฺจูููููฐ ุฐูููุจูููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tambaye ni, ya ce, โAmos, me ka gani?โ Sai na ce, โIgiyar awon gini na gani.โ Ya kuma ce, โDuba, da wannan zan nuna yadda jama'ata sun zama kamar bangon da ya karkace. Ba zan sฤke nufina a kan yi musu hukunci ba.