Amos 8:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da bukukkuwanku na addini su zama makoki kuma dukan waฦ™oฦ™inku su zama kuka. Zan sa dukanku ku sa rigunan makoki za ku kuma aske kawunanku. Zan sa wannan lokaci yฤƒ zama kamar lokacin da ake makokin ษ—an tilon da ake da shi kuma ฦ™arshenta kamar rana mai ษ—aci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุจููƒููƒููˆูŽู†ู’ูƒู ุณูุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุž ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุงฺงููˆุงู’ฺงูู†ู’ูƒู ุฐูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽ ูˆูŽุงฺงููˆุงู’ฺงูู†ู’ ูƒููˆูƒูŽู†ู’ ู…ูุชููˆูŽุž ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ฺŸูู…ู‘ููˆุงู’ูƒู ุณูุฐูŽู…ูŽ ุฑููŠุบูู†ูŽู†ู’ูƒูุŒ ุงู•ูู†ู’ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ูƒูŽูˆูู†ูŽู†ู’ูƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู†ูŽ ุนูู†ู’โ€Œุบูู„ูุž ุฐูŽุงูƒููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุงู•ููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุฑูŽุณูŽ ุทูŽู†ู’ุณู ุทูŽูŠูŽ ุชูŽูƒู’ุž ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐุŒ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุทูŽุงุซู ฺจููˆุฑูŽูŠู’!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan mai da bukukuwanku makoki, In sa waฦ™oฦ™inku na murna su zama na makoki. Zan sa muku tufafin makoki, In sa ku aske kanku. Za ku yi makoki kamar iyayen da suka rasa tilon ษ—ansu. Ranan nan mai ษ—aci ce har ฦ™arshe.