Amos 8:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A ranan nan,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka, “Waƙoƙin a haikali za su koma makoki. Za a ga gawawwaki a ko’ina! Shiru!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ وَاڧُواْڧِنْكُ أَ هَيْكَلِ ذَاسُ كُواْمَ كُوكَنْ بَڧِنْ ثِكِ؞» إِنْجِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، «غَوَوَّكِ ذَاسُيِيَوَ، ذَاعَ سَامٜىٰسُ عَكُواْوَنٜىٰ وُرِے، بَذَاعَجِ مُواْڟِنْ كُواْمٜىٰبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waƙoƙin da akan raira a fāda, za su zama na makoki a wannan rana. Za a iske gawawwaki ko'ina. Ba za a ji motsin kome ba.”