Amos 8:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna cewa, โYaushe Sabon Wata zai wuce don mu sayar da hatsi, Asabbaci ta wuce, don mu sayar da alkama?โ Mu yi awo da maโaunin zalunci mu ฦara kuษin kaya mu kuma cutar da mai saya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุซูููฐ ููููููููุ โนููููุดูููฐ ุจููู ุณูุงุจููุงูู ููุชู ุฐููู ููุซูููฐุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุณูููุฑู ุฏู ุญฺููููู
ูุ ููููุดูููฐ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุฐูุงุชู ฺงูุงุฑูููฐุ ู
ูุณูุงู
ู ุฏูุงู
ู ู
ููููู ุงููููููู
ูุฑูู
ู ุนูููุงุณูููุ ุซููููู ููุงุณูููููุซูููู
ู ุฐูุงู
ููู ุงููููุงู ุฏู ูููููุงูุ ู
ูุณูููุฑู ุฏู ฺูุงุฏูุ ู
ูุจูุจููุบู ุบูููุฏููู ู
ููุฏู ููุฏูู ุฐูุงู
ู ุซููุซู ู
ูููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna ce wa kanku, โMun ฦosa keษaษษun kwanakin nan su wuce, Mu sami damar yin kasuwancinmu. Yaushe Asabar ษin za ta ฦare ne? Ko mฤ sami damar kai hatsinmu kasuwa, Mu sayar musu da tsada, Mu yi awo da ma'aunin zalunci, Mu daidaita ma'auni yadda za mu cuci mai saya?