Amos 8:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mu sayi matalauta da azurfa masu bukata kuma da takalmi, mu sayar da alkamar haɗe da yayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، ذَامُ عِيَ سَيِ تَلَكَ يَذَمَ بَاوَ دُواْمِنْ بَيْ عِيَ بِيَ أَظُرْڢَابَ؞ حَكَ مَا مَيْ بُڧَاتَ، دُواْمِنْ بَيْ عِيَ بِيَ كُطِنْ تَاكَلْمَنْ كُواْرَرْ شَانُوبَ؞ ذَامُ سَيَرْ دَ حَڟِ مَرَرْ ݣَوْ دَ ڟَادَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za mu sayi matalauci da azurfa ya zama bawa, Mai fatara kuma da takalma bi-shanu. Za mu sayar da ruɓaɓɓen hatsi, Mu ci riba mai yawa.”