Amos 8:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya rantse da Girman Yaƙub, “Ba zan taɓa mantawa da duk wani abin da suka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَعْڧُوبَ يَبَاشِ دَرَجَ، يَرَنْڟٜىٰ ثٜىٰوَ «بَاشَكَّ، بَذَنْ تَٻَ مَنْتَادَ مُوغَيٜىٰنْ أَيُّكَنْكُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahn Isra'ila ya riga ya rantse, Ya ce, “Ba zan manta da mugayen ayyukanku ba.