Amos 9:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga Ubangiji yana tsaye a gaban bagade, ya kuma ce, โBugi kan ginshiฦan don madogaran ฦofa su girgiza. Saukar da su a kan dukan mutane; waษanda ba su mutu ba zan kashe su da takobi. Ba mutum guda da zai tsere, babu wani da zai tsira.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุบู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงฺูููููููฐ ููุฑููู ุจูุบูุฏูููฐููุ ููุซูููฐุ ยซุจูุบู ูููููููู ุบูููุดฺูงููู ูููููููููู ุญูุฑู ุชููุดูููฐูู ุบููููู ููุบูุฑูุบูุธูุ ฺขูุฑฺูขูุดูููฐุณู ุฏููุงูู
ููู ุบููููู ฺููขฺูขููุงุทู ุนููููู ูููููููู ู
ูุชูููููฐุ ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุณููู ฺููุฑูุงุ ุชููููุงูุจููู ููุงฺงู ุฐููู ูููููุดูููฐุณูุ ุจูุงุจูููููุฏู ุฐููู ุบูุฏู ูููููปูุชูุ ุจูุงุจูููููุฏู ุฐููู ฺููุฑูุง ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga Ubangiji na tsaye a wajen bagade. Ya yi umarni, ya ce, โBugi ginshiฦan Haikali don shirayi duka yฤ girgiza. Farfasa su, su fฤษi a kan mutane! Sauran mutane kuwa, Zan kashe su a wurin yaฦi. Ba wanda zai tsere, ko ษaya.