Amos 9:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da abokan gābansu sun kore su zuwa zaman bauta, a can zan umarci takobi yă kashe su. “Zan sa musu ido don mugunta ba don alheri ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ سُنْ تَڢِے بَوْتَا عَڧَسَرْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ، أَوُرِنْ ذَنْ عُمَرْتَ عَكَكَّشٜىٰسُ دَ تَكُواْبِنْ يَاڧِ؞ ذَنْسَا مُسُ عِدُواْ، عَمَّا عِدُوانْ مَسِيڢَ بَنَأَلْحٜىٰرِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa abokan gābansu ne suka kama su, In umarce su su hallaka su da takobi, Tun da na yi ƙudurin ƙare su.”