Amos 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu ba Israโilawa ba ne, daidai gare ni kamar yadda Kushawa suke?โ In ji Ubangiji. โBan fito da Israโila daga Masar ba, Filistiyawa kuma daga Kaftor Arameyawa kuma daga Kir ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุงููุบูุฑูููฐูู ุจฺูููขู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุชููููุงฺูขููู ุจูุ ุญฺูงฺููงูุ ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุฏูุบู ู
ูุตูุฑูุ ุจูููุฏูููู ู
ูุงุ ูููููฐููุงู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุฏูุบู ููุฑูุชูุ ุณูุฑูููุงููุง ููู
ู ุฏูุบู ููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โJama'ar Isra'ila, Ina yi da ku daidai yadda nake yi da Habashawa. Na fito da Filistiyawa daga Kaftor, Suriyawa kuwa daga Kir, Daidai yadda na fito da ku daga Masar.