Colossians 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurinsa aka halicci dukan abu, abubuwan da suke cikin sama da abubuwan da suke a duniya, waษanda ake gani, da waษanda ba a gani, ko kursiyoyi ko ikoki ko masu mulki ko hukumomi; an halicci dukan abu ta wurinsa da kuma dominsa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ุนููููู ูููุงูู
ูููฐ ุฏููููุงูู
ูููฐุ ุงููุจูุจููููู ุฏูุณูููููฐ ุงูู ุณูู
ูููู ุฏู ููู
ู ุงูููููู ุฏููููููุง ุฏู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนูููููฐ ุบููู ุฏู ููุทูููุฏู ุจูุนู ุนููู ุบูููุ ูููุงู ููุฌูููฐุฑููู ู
ูููููุ ูููุงู ู
ููููููุงูููุ ูููุงู ู
ูุงุณู ุณูุฑูููุชูุ ูููุงู ุฅูููููุงูููุ ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนููู ุญูููุชููุ ุงููููุญูููุซููููฐ ุณููููููฐ ุชูููุฑูููุณู ุฏู ููู
ู ุฏููุงูู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don ta gare shi ne aka halicci dukkan kome, abubuwan da suke a sama da abubuwan da suke a ฦasa, masu ganuwa da marasa ganuwa, ko kursiyai, ko masu mulki, ko masarauta, ko masu iko, wato, dukkan abubuwa an halicce su ne ta wurinsa, shi ne kuma makomarsu.