Colossians 1:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin Kiristi ne ya komar da kome zuwa ga kansa. Ya kawo salama ga abubuwan da suke ฦasa da abubuwan da suke sama, ta wurin jinin Kiristi da ya zubar a kan gicciye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑููู ุงููููู
ูุณููุญู ููู
ู ููู
ูููุฏู ุฏููููู ุญูููุชููุฑูุณู ููุฑูููุณูุ ููุชููุงูุ ุชูููุฑููู ุธูุจูุฏู ุฌููููู ุทููู ุนููููู ุบูุซููููููฐุ ฺููููขู ุฒูู
ูููุซู ฺูููุงููููุณู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูุจููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุงูู ุณูู
ู ุฏู ููู
ู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนฺูงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da nufin ta wurinsa, Allah yฤ sulhunta dukkan abubuwa da shi kansa, na ฦasa ko na sama, yana ฦulla zumunci ta wurin jininsa na gicciye.