Colossians 1:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan magana da nake gaya muku asiri ne da yake a ษoye tun zamanai masu yawa, wanda yanzu aka bayyana ga tsarkaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููุงุจูุฑููู ุฏู ููููููฐ ุณูููุฑู ู
ูููุ ุงููุณููุฑูููููฐ ููููุฏู ููููููฐ ุนููปููุงูููููฐ ุชููู ุฐูุงู
ูุงูููู ุฏู ฺูุงุฑูุง ู
ูุงุณูููููุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุงููููุจููููููุง ุดู ุบู ฺูุฑูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato, asirin nan da yake a ษoye tun zamanai masu yawa, amma a yanzu an bayyana shi ga tsarkakansa.