Colossians 1:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su ne Allah ya so yฤ sanar da yadda irin yalwar ษaukakar asirin nan take a cikin alโummai, asirin nan kuwa shi ne Kiristi a cikinku, begen ษaukakar da za a bayyana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ฺููขู ููุณูููุฑู ฺูููุฑูููููููุณู ุซูููฐูู ููุทูููุฏู ู
ูุง ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจูุ ููุฏูุชูุฑู ุทูููููููุฑู ุงููุณููุฑูููููู ููุงุณู ููููฐุ ููููููู ุงููุณููุฑู ูููู ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ููููุฏู ููููููฐ ุฑูุงููููฐ ุนูุซูููููููุ ููููุฏู ููู
ู ุดููููููฐ ุณูุง ุฑููููู ุบู ุฑูุจููุงู ุนูุซููููู ุทูููููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne Allah ya so ya sanar da yadda irin yalwar ษaukakar asirin nan take a cikin al'ummai, asirin nan kuwa shi ne Almasihu a cikinku, begen ษaukakar da za a bayyana.