Colossians 1:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka koโina muka tafi, muna shela, muna gargaษi, muna kuma koyar da kowa da dukan hikima, don mu miฦa kowa cikakke a cikin Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดูููุณูุง ู
ูููููฐ ุณูููุฑููู ูููุงููู ุบูู
ูููฐุฏู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ู
ููู ุฌููู ูููููููฐูู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ูุ ู
ููู ููู
ู ูููุงูููุฑู ุฏู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุฏู ุฏููููู ุญูููู
ูุฑูู
ู ุฏููุงูู
ููู ู
ูู
ฺููงู ูููุงููู ุซููููููููฐ ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne kuwa muke sanarwa, muna yi wa kowane mutum gargaษi, muna kuma koya wa kowane mutum da matuฦar hikima, da nufin mu miฦa kowane mutum cikakke a cikin Almasihu.