Colossians 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda kuma ya faɗa mana ƙaunar da kuke yi cikin Ruhu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ كُمَ يَبَامُ لَابَرِنْ إِرِنْ ڧَوْنَرْ دَ كُكٜىٰيِ ثِكِنْ رُوحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma sanasshe mu ƙaunar da kuke yi cikin Ruhu.