Colossians 1:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa tun daga ranar da muka sami labarin, ba mu fasa yin adduโ€™a dominku ba. Kullum muna roฦ™on Allah yฤƒ sa ku san kome da yake so ku yi, domin ku sami hikima ta Ruhu, ku kuma sami ganewar kome duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠูŽุณูŽุง ุชูู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ู…ููƒูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ุŒ ุจูŽู…ูฺขูŽุงุณูŽ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ูƒูุจูŽุŒ ู…ูู†ูŽ ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุซููƒูŽูƒู ุฏูŽ ุณูŽู†ูู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ุณูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุซููƒูŽูƒู‘ููŠูŽุฑู’ ุญููƒูู…ูŽ ุชูŽ ุฑููˆุญู ุฏูŽ ฺขูŽู‡ูู…ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ya sa tun a ran da muka ji labarin, ba mu fฤsa yi muku addu'a ba, muna roฦ™o a cika ku da sanin nufin Allah da matuฦ™ar hikima da fahimta na ruhu,