Colossians 2:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikinsa ne kuma aka yi muku kaciya, ba kuwa yin mutum ba, amma wadda Kiristi ya yi muku, ta wurin tuษ“e halinku na mutuntaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ููƒู ูƒูŽุงุซููŠูŽุŒ ูƒูŽุงุซููŠูŽ ุจูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽุงุซููŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ู…ููƒูุŒ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุชููˆูปูœู‰ูฐ ู…ููƒู ุญูŽู„ูู†ู’ ู…ูุชูู†ู’ุชูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikinsa ne kuma aka yi muku kaciya, ba kuwa yin mutum ba, amma wadda Almasihu ya yi muku ce, ta wurin tuษ“e halinku na mutuntaka.