Colossians 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya soke rubutacciyar doka tare da ฦaโidodinta, wadda take gฤba da mu, take kuma hamayya da mu; ya kuma kawar da ta, ya kafe ta a kan gicciye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููููููู ุชูููุฑููู ููููููููฐ ุงููุบูููุฑู ูููู ุชูุฑูุจููุชูุซููููุฑู ุดูููุฏู ุนูููููู
ู ุซูููฐูู ู
ููู ููุฑููู ูููุงูููุฑูููุง ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุชูุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ููููููุฑูุฏู ุนูุชูุ ุญูุฑู ุงูููู ุนููู ุซูููฐูู ฺููููขูููฐุชู ุฏู ฺงููุณู ุงููุฌููููู ุบูุซููููููฐูู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma yanke igiyar nan ta Shari'a da ta ษaure mu da dokokinta, ya ษauke ta, ya kafe ta da ฦusa a jikin gicciyensa.