Colossians 2:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku tsaya daram ku kuma ginu a cikinsa, ku sami ฦarfafawa a cikin bangaskiya kamar yadda aka koya muku, kuna kuma cike da godiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุนููููููู ุญููู ุนูุฏููู ูููู ฺููขู ุณููุงูุณููู ุนูุซูููููุณูุ ูููู ููู
ู ุบูููุง ูููููู ุนูุชููุดูููฐูููููุ ููู
ู ูููู ฺูููุงููุง ุนููููู ุจูููโุบูุณูููููุฑูููุ ููู
ูุฑู ุฏููู ููุฏูู ู
ููู ูููุงููู ู
ูููุ ูููู ููู
ู ููููููุชู ุซููููู ุบููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kuna kafaffu, kuna ginuwa a cikinsa, kuna tsayawa da bangaskiya gaba gaba, daidai yadda aka koya muku, kuna gode wa Allah a koyaushe.