Colossians 3:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya cikin kome; kada ku yi aikin ganin ido kamar masu neman yabon mutane, sai dai ku yi aiki tsakaninku da Allah, kamar masu tsoron Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆ ุจูŽุงูŠูุŒ ูƒููŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุบูŽ ุงู•ููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ูƒู ู†ูŽุฏููˆู†ููŠูŽุง ุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒููŠู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุบูŽู†ูู†ู’ ุนูุฏููˆุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณู ุณููˆุงู†ู’ ฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฑูŽูŠู’ุŒ ุงู”ูŽู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุญูŽูƒูŽุŒ ูƒููŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุง ุทูŽูŠูŽุŒ ูƒูู†ูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku bayi, ku yi biyayya ga waษ—anda suke iyayengijinku na duniya ta kowace hanya, ba da aikin ganin ido ba, kamar masu son faranta wa mutane rai, sai dai da zuciya ษ—aya, kuna tsoron Ubangiji.