Colossians 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dā kun yi waɗannan abubuwa, sa’ad da rayuwar tana cikin duniya mai wannan hali.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا كُو دَ كَنْكُ كُنَ تَڢِيَ عَثِكِنْ وَطَنَّنْ هَلَيٜىٰ، سَعَدَّ كُكٜىٰ رَايُوَا عَثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A dā kuna bin waɗannan sa'ad da suke jiki a gare ku.