Colossians 4:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aristarkus yana a kurkuku tare da ni. Yana gaishe ku, haka ma Markus, wanda kakansa ษaya ne da Barnabas. (Shi ne na riga na yi magana a kansa, na ce muku in ya zo, ku karษe shi hannu biyu-biyu.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฑูุณูุชูุฑูููุณูุ ููููุฏู ููููููฐ ุนูููุฑููููู ุงูููููู ุชูุฑูููฐุฏูููุ ููุซูููฐ ุงูููู ุบูููุดูููฐููุ ุญูููููู
ู ู
ูุฑูููุณู ููููุฏู ููููููุณู ุทููู ููููฐ ุฏู ุจูุฑูููุจูุ ุดููููููฐ ููุงุฑูุบูุง ููุงูู ู
ูุบููู ุนูููููุณูุ ููุซูููฐู
ููู ุงูููู ููุฐููุงูุ ููููุฑููปูููฐุดู ุญูููู ุจููู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aristarkus, abokin ษaurina, yana gaishe ku, haka kuma Markus, wanda kakansu ษaya ne da Barnaba. Shi ne aka riga aka yi muku umarni a game da shi. In dai ya zo wurinku, ku karษe shi.